iqna

IQNA

gabar yamma da kogin Jordan
Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa ya yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan kisan da jami’an tsaron Isra’ila suka yi wa ‘yar rahoton tashar Aljazeera kuma fitacciyar ‘yar jarida ‘yar Falastinu, Shireen Abu Akleh.
Lambar Labari: 3487278    Ranar Watsawa : 2022/05/11

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Salvania ta sanar da cewa ba za ta amince da shirin Isra’ila na amamyar yankunan Falastinawa a yammacin kogin Jordan ba.
Lambar Labari: 3484843    Ranar Watsawa : 2020/05/28

Jami’an tsaron Isra’ila sun kame falastinwa 25 a yammacin jiya a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan .
Lambar Labari: 3483823    Ranar Watsawa : 2019/07/09